Na'eemat Abdullahi
Joyful Hausa wedding songtraditional drums and kalangu with modern sound. Clear vocalscatchy chorusemotional and celebratory. Follow the original lyrics and Verse-Chorus structure.
作成者: TextSongAI
作成日: 2026/10/02
長さ: 3:56
[Verse 1] Na'imat Amarya mui budiri Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 2] ai yiriri guda mukayi farincikin wannan lamari Na'imat Amarya Albishiri sunanki dai mata ta gari mijinki nayin alfahari Kuna da kyankyawan kudirii da so da so sune a hade karyar magauta masu kure [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 3] Jirgin magauta yayi bari Yana dawa Kun riski gari ruwan galan baya bahari da labule ga Assabari shi ya zamo bangon sukarii ke kin zamo bangon sukarii na'imat yace ke yaka so akan ki ne zayai marari [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 4] Wasu basusan za'ai haka ba zatansu Bai Taba Kai haka ba Ashe likafa taci gaba Albarkaci na uwa da uba Anbarsu can Basu Ankaraba Zamanku kullum sai mar haba zaman halakci dake dashi kullum Kuna sabon kudirii [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 5] Abdullahi sam babu firgici a sannu Kun riski lokaci Na'imat ta zama matarka daku dasu sai farinciki ga ilimi ga tawakkali rabanku kun yarda zakuci Mai kare dukkan hankin tane Na'imat Dan tayi nazzari [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 6] Sai mutuwa babu rabbuwa Dan yanzu kun Zama Yan uwa ta ganka sabo a rayuwa kullum ka hange ta sabuwa riga ta so in tahau jiki ba Wanda zai ganta tsohowa zaman masoyiya Abun yabo kullum suna sabon bodiri [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari [Verse 7] Na'imat Amarya ya akayi Na'imat Nurandeen yaya akayi Abdullahi Mai jore yanayi Abdullahi Ango ba kwadayi Allah rika wannan lamari Na'imat Amarya Abdullahi cee soyayya alkairi ce Kuma kece farkon zance Na'imat ce karshen zance soyayya soyayya ce Abdullahi Ango ai kudirii [Chorus] Na'imat sannu diya ta gari Amaryar Abdullahi kinci gari Abdullahi ai sahibinki ne dake yakeyin Alfahari
あなただけのAI音楽を作成
数秒でスタジオ品質の曲を生成
始める